Al'adun Gargajiya

Dalilan da ke haddasa durkushewar ci gaban wakokin gargajiya a kasar Hausa

Sauti 10:34
Wasu makadan gargajiya a kasar Hausa.
Wasu makadan gargajiya a kasar Hausa. Pinterest

Shirin Al'adun gargajiya na wannan mako ya tattauna da masana ne akan matsalar da wakokin gargajiya ke fuskanta a kasar Hausa, inda a yanzu suke durkushewa, tare da sauya salon kida da ma jigon wakokin.