Hanyoyin da ake bi wajen buga takardar kudin kasashe

Sauti 18:59
takardun kudin kasar Japan
takardun kudin kasar Japan

A cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,tambayoyi dangane da hanyoyin da ake bi wajen buga takardun kudin kasashen Duniya,da tarihin Fela wanda ya sha'ara a duniyar mawakan Najeriya.Banda haka akwai tambayoyi da suka shafi Duniyar kwallon kafa dake gudane a Rasha.Tambaya da amsa daga sashen hausa na rediyon Faransa Rfi.