Menene Kambun Baka

Sauti 19:58
kofar shiga Jami'ar Bayero University tsohuwar Makaranta
kofar shiga Jami'ar Bayero University tsohuwar Makaranta REUTERS/Stringer

Cikin wannan shiri wanda Michael Kuduson ya gabatar za'a ji cikakken bayani dangane da kalmar  dokat ta baci da dokar takaita zirga-zirga.Sai ayi sauraro lafiya.