Al'adun Gargajiya

Kalubalen dake fuskantar wakokin gargajiya a wannan Zamani

Sauti 10:43
Wasu makadan gargajiya a kasar Hausa.
Wasu makadan gargajiya a kasar Hausa. Pinterest

Shirin Al'adunmu na gargajiya na wannan mako, ya ci gaba da tattaunawa kan kalubalen dake fuskantar wakokin gargajiya a wannan zamani tare da Auwal Na Habu na gidan makadan Ahmadu Bahago Sarkin Bambadawa.