Wasanni

Rikicin Shugabancin a kungiyoyin kwallon kafa a Nijar

Sauti 10:27
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar rfi hausa

Yanayin shugabancin kungiyoyin kwallon kafa a Nijar ya soma haifar da jan kafa ga rayuwar kungiyoyin a cikin jihohin kasar.Masu sharhi sun mayar da hankali tareda gabatar da shawarwari da za su taimaka domin ingantan bangaren kwallon kafa a Nijar.Shirin duniyar wasanni tareda ni Abdoulaye Issa