Al'adun Gargajiya

Bikin Kalankuwar mawakan gargajiya a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adun Gargajiya da Salisou Hamissou ya gabatar na wannan mako yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar inda ya kawo muku yadda bikin kalankuwa na mawakan gargajiya ya gudana, domin farfado da al'adun gargajiya.

Wasu mawakan gargajiya a kasar Hausa.
Wasu mawakan gargajiya a kasar Hausa. alma.matrix.msu.edu
Sauran kashi-kashi