Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Illolin takin zamani na Jabu ga bunkasar noma

Sauti 19:43
Wani manomi a gonarsa da ke kauyen Saulawa a tarayyar Najeriya.
Wani manomi a gonarsa da ke kauyen Saulawa a tarayyar Najeriya. REUTERS/Joe Brock
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako, yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar inda aka gano wani takin zamani na jabu da bata gari ke saidawa Manoma akan farashi mai rahusa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.