Al'adun Gargajiya

Bikin kalankuwar kabilar Yandang a jihar Adamawa

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adun Gargajiya na wannan makon yayi tattaki zuwa jihar Adamawa, inda ya ziyarci bikin kalankuwar kabilar Yandan, tare da nazarin yadda wannan biki ke gudana da kuma abubuwan da ya kunsa.

Taswirar Taraba a Najeriya, jihar da kabilar Yandang ke zaune.
Taswirar Taraba a Najeriya, jihar da kabilar Yandang ke zaune. WorldStage