Isa ga babban shafi
Wasanni

UEFA za ta fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai a yau

Sauti 10:14
Lokacin fitar da jadawalin gasar cin kofin Turai na UEFA
Lokacin fitar da jadawalin gasar cin kofin Turai na UEFA REUTERS/Eric Gaillard
Da: Abdoulaye Issa
Minti 11

A cikin shirin Duniyar Wasanni Abdulrahaman Gambo ya mayar da hankali ga batun fitar da jadawalin gasar cin kofin Turai na UEFA,tarda baiwa masu sauraren RFI damar tafka muhawara daga jihar Kano tareda wakilinmu Abubakar Isa Dandago.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.