Wasanni

Fifa na fatan hukumar CAF ta canza lokuta na shirya gasar Afrika

Sauti 10:13
Gianni Infantino Shugaban hukumar kwallon kafa ta Fifa
Gianni Infantino Shugaban hukumar kwallon kafa ta Fifa Attila KISBENEDEK / AFP

A taron birnin Rabat na kasar Morocco da ya hada hukumar Fifa da ta Caf,Gianni Infantino Shugaban hukumar Fifa ya bukaci hukumar Caf da ta yi nazari tareda dage gasar cin kofin nahiyar Afrika kama daga shekaru biyu zuwa hudu.Shawarar shugaban ta Fifa na zuwa ne a wani lokaci da kwallon kafa a Afrika ke fama da matsalolli.Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya duba halin da ake ciki kamar dai yadda za a ji.