Tambaya da Amsa

Alfanun asusun ajiyar kasashen waje

Kudaden kasashen duniya dabam dabam.
Kudaden kasashen duniya dabam dabam. REUTERS/Jason Lee

A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako, Michael Kuduson ya karanto tambayoyin da masu sauraro suka aiko,inda kwararru suka bada amsoshinsu, ciki har da bayani kan alfanun asusun ajiyar kasashen waje. A yi sauraro lafiya.

Talla

Alfanun asusun ajiyar kasashen waje

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.