Mu Zagaya Duniya

Amurka ta ayyana dokar ta baci kan cutar Coronavirus

Wallafawa ranar:

Adadin mutanen da cutar Coronavirus ta kashe ya zarta dubu 5 a sassan duniya, kamar yadda Kamfanin dillancin labaran Faransa ya tattaro daga alkaluman da mahukunta suka fitar.Wannan na zuwa ne a yayin da kasar Iran ta sanar da sabbin mutane 85 da cutar aika lahira a yau Juma’a, yayin da kasashen Turai da dama suka rufe makarantu har tsawon makwanni biyu don dakile yaduwar wannan annobar.Garba Aliyu Zaria ya duba wasu daga cikin manyan labaren Duniya cikin shirin mu zagaya Duniya .

Jami'an kiwon lafiya masu kula da marasa lafiya musaman mutanen da suka kamu da cutar Coronavirus
Jami'an kiwon lafiya masu kula da marasa lafiya musaman mutanen da suka kamu da cutar Coronavirus REUTERS/Borut Zivulovic
Sauran kashi-kashi