Coronavirus-Duniya

Yan yawon bude ido a Colombia na fatan komawa gida

Duban yan yawon bude ido ne yanzu haka suke fatan ganin sun koma gidajen su bayan da suka yada zango kasar Bolivia da Nicaragua yankunan dajka bayyana bulluwar Coronavirus.

Wata kasuwa a kasar Bolivia da akasarin yan yawon bude ido ke ziyarta
Wata kasuwa a kasar Bolivia da akasarin yan yawon bude ido ke ziyarta REUTERS/Marco Bello
Talla

Yan yawon bude idon da aka kiyasta yawan su zuwa 400 akasari yan yankin Turai sun kama hanya zuwa birnin Paris daga filin tashin jirage na Santa Cruz dake Bolivia, bayan da kungiyar tarrayar Turai ta samar da wani jirgi na musaman domin daukar dawainiyar wadanan mutane.

An dai bayyana bulluwar cutar Coronavirus a kasashen Bolivia da Nicaragua inda yanzu haka alkaluma suka tabbatar da cewa mutane 76 suka kamu da ita.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI