Al'adun Gargajiya
Yadda wakokin gargajiya ke fuskantar barazanar gushewa a kasar Hausa
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:34
Shirin al'adunmu na gado tare da Salissou Hamissou ya nazari kan yadda kida da wakokin gargajiya ke fuskantar barazanar gushewa, la'akari da yadda makadan da mawakan ke karewa ba kuma tare da sun samu magada ba.