Al'adun Gargajiya

Yadda coronavirus kai tsaye ta shafi wasu al'adu da addinin Malam Bahaushe

Wallafawa ranar:

Shirin al'adinmu na gado a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda annobar coronavirus kai tsaye ta shafi al'adu da addinin malam bahaushe ciki har da gaisawar hannu da hannu da aka fi sani da musafaha kana shagulgulan biki ko suna wadanda bisa al'ada akan tara jama'a.

Wasu hausawa a wajen gwajin coronavirus a wata cibiya da ke Abuja babban birnin Najeriya.
Wasu hausawa a wajen gwajin coronavirus a wata cibiya da ke Abuja babban birnin Najeriya. AFP