Al'adun Gargajiya

Muhimmancin tattali da adana kayan tarihi da kuma matakan basu kariya

Sauti 10:29
Wasu makadan Hausawa a Najeriya.
Wasu makadan Hausawa a Najeriya. Pinterest

Shirin al'adunmu na gado tare da Salissou Hamissou ya nazari kan muhimmanci adana kayakin tari tare da matakan basu kariya don gudun bacewa ko kuma lalacewa.