Muhallinka Rayuwarka

Bankin Najeriya ya kaddamar da shirin baiwa manoma bashi maras kudin ruwa

Sauti 19:25
Wani manomi yayin aiki a gonarsa dake Dabua, a jihar Bauchi dake arewacin Najeriya. 2/3/2017.
Wani manomi yayin aiki a gonarsa dake Dabua, a jihar Bauchi dake arewacin Najeriya. 2/3/2017. Afolabi Sotunde/Reuters

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako ya yada zango ne a tarrayyar Najeriya, inda babban bankin kasar CBN ya sanar da wani sabon tsari na baiwa manoma bashin kudi don kara inganta harkar noma a kasar, sai dai wannan karon tsarin ya banbanta da wanda aka saba gani, la'akari da cewar bashin da za a baiwa manoman babu kudin ruwa a ciki. Shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki da sauran masana kan sabon shirin na karfafa ayyukan noman.