Ra'ayoyin masu sauraro kan lamurran yau da kullum

Sauti 15:49
Mutane da dama na amfani da wayoyinsu na hannu don bayyana ra'ayoyinsu ta kafofin sada zumunta na zamani kan batutuwan dake ci musu tuwo a kwarya
Mutane da dama na amfani da wayoyinsu na hannu don bayyana ra'ayoyinsu ta kafofin sada zumunta na zamani kan batutuwan dake ci musu tuwo a kwarya ©REUTERS/Kacper Pempel/Illustration

Shirin Ra'ayoyin masu sauraro na wannan mako ya bada damar tattaunawa kan muhimman batutuwan da suka shafi rayukansu ta fuskokin tsaro, tattallin arziki, Siyasa da kuma zamantakewa.