Umar Yahya Malumfashi 'Bankaura' kan lamurran da suka shafi Kannywood (2)

Sauti 20:00
Wani shagon saida fina-finan Hausa a arewacin Najeriya.
Wani shagon saida fina-finan Hausa a arewacin Najeriya. AFP/AMINU ABUBAKAR

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan lokaci ya cigaba da tattaunawa ne tare da Umar Yahya Malumfashi kan dalilan da suka janyo kalubalantar masu sana'ar fina-finai kan tarbiya.