Al'adun Gargajiya

Yadda tsaffin al'adun Hausawa ke fuskantar barazanar bacewa

Sauti 09:30
Yadda mata ke bikin Aure a al'adar Hausawa.
Yadda mata ke bikin Aure a al'adar Hausawa. Information Parlour

Shirin da Al'adunmu na Gado a wannan karon tare da Salissou Hamissou ya tabo yadda wasu al'adun malam Bahaushe ke barazanar bacewa saboda zamani, Ayi saurare Lafiya.