Faransa

Faransa na shirin soma amfani da allurar rigakafin Coronavirus

Gwamnatin kasar Faransa ta tsaida watan farko na sabuwar shekara mai kamawa domin kaddamar da alluran rigakafin cutar annobar corona a fadin kasar.

Wani dakin gwajin masu dauke da cutar Coronavirus a Paris
Wani dakin gwajin masu dauke da cutar Coronavirus a Paris REUTERS/Benoit Tessier
Talla

Wani babban jamiin Gwamnatin Faransa ya karas da haka a tattaunawa da aka yi da shi, inda yake cewa za’a fara allun ne idan Hukumar kula da ingancin magungunan na Turai ta amince da amfani da magungunan da ake bincike akansu.

A karshen makon da ya gabata ne dai PM Faransa Jean Castex ya bayyana fargaban cewa yana fargaban cewa ba dukkanin Faransawa ne za su sami rigakafin wannan cut aba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI