Mutane dubu 500 ne suka mutu bayan kamuwa da Covid 19 a Brazil

Wani marasa lafiya a asibitin kula da masu fama da cutar Covid -19
Wani marasa lafiya a asibitin kula da masu fama da cutar Covid -19 EVARISTO SA / AFP

Bresil ce kasa ta biyu a Duniya bayan Amurika inda aka fi samu  yawan mutane da suka mutu bayan kamuwa da cutar Covid 19.Akalla mutane  dubu 500 ne suka mutu a dan tsakanin nan,wanda ke kara tabbatar da yawaitar mamata  a kasar bayan harbuwa da kwayar cutar Covid 19.

Talla

Alkaluman baya-baya nan daga ofishin Ministan lafiya na  kasar na bayyana cewa kusan mutane 2.301 ne suka mutu cikin sa’ao’I 24.

Un patient malade du Covid-19 en cours d'évacuation dans un avion militaire à l'aéroport de Manaus, dans l'Amazonie brésilienne, le 15 janvier 2021.
Un patient malade du Covid-19 en cours d'évacuation dans un avion militaire à l'aéroport de Manaus, dans l'Amazonie brésilienne, le 15 janvier 2021. AFP - MICHAEL DANTAS

Kasar dake da yawan al’uma da suka kai milyan 212,a jiya asabar ka dai mutane  dubu 82.288 ne suka kamu da cutar covid 19.

Shugaban kasar  Jair Bolsonaro wanda a fusace ya dinga furta kalamai marasa dadi,tareda danganta yan kasar  da yan madigo na fuskantar suka daga yan kasar yanzu haka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI