Zanga-zangar kyamar Gwamnatin Chadi daga kungiyoyi da jam'iyyun siyasa
Wallafawa ranar:
Duban jama’a ne suka fito a wata zanga-zangar nuna adawa da kyamar Majalisar sojin dake rike da mulki a karkashin Shugabancin Mahamat Idriss Deby Itno tun bayan mutuwar mahaifin sa a fagen daga.
Kungiyoyin farraren hula,wasu daga cikin jam’iyyun siyasa musaman na dan adawa Succes Masra ne jerryn wandada suka fito a wannan ganggami na ranar alhamis da ta gabata.
To sai dai biyo bayan wannan zanga-zanga ta nuna kyamar majalisar gwamnatin Sojin Chadi,hukumomin kasar sun fitar da wata sanarwa da cewa suna sane da halin da ake ciki a kasar, suna a shirye don shirya babban taron sassanta yan kasar ta Chadi ga baki daya nan gaba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu